1 chapter 1

Wani kyakkyawan saurayi na gani dan shekara 19 xuwa 20 yana sakkowa sama(upstairs). Farine sosai, dogo,siriri, Yanada crystal blue eyes da pinkish lips ga dimples. Yanada Dogon hanci dan pointed dashi. Yanada gashi irin na fulani Wanda yyi curling ya kwanta a fuskarsa. Yanada Dogon saje. Yanada thick brows masu bala'in kyau (Masha'Allah), yana da Dogon lashes se ka rantse sawa yyi dan kyaunsu.  Guy din kyakkyawa ne ajin farko.  (Su deedee akace woowww wow wooooww sekace motar ambulance). Tafiya yakeyi cikin isa da qasaita kamar wani sarki (wayyo ni). Yana sakkowa qasa naga wani mutum me azababben kama dashi yaxo ya tsaya kusa dashi. Murmushi mutumin ya mai amma guy din ko mayarwa beyi ba. Fuskar nan tasa a murtuke Kamar Wanda be dariya. Wata mata ce around her late 40s taxo da saurinta ta rungumeshi. Saurin tureta yyi yace "mom look na gaya Miki ki dena hugging dina cox banson banson qazanta. Right now sai kinja na sake yin wanka arrgh and I'll be late for my flight. Mteewww kaina har ya fara ciwo saboda yawan magana ahhh." Tsaki ya dinga ja Yakai so Goma sai kace wani sabon tsaka🦎. Kallon shi matar Tayi with a hurtful expression tace "I'm so sorry mohana wlh na mance.  Kawai I'll miss you that's why." Murmushi takaici yayi sannan yace "wai didn't I tell you never to call me mohana? That's a name only my mom calls me. Dont think because I address you as mom I feel the same way cox I dont." Mutumin ne ya dubeshi yace "Haba Muhammad be a little nice mn." Murmushi yayi yace "Nice? Very funny dad. So I should be nice to the woman who made you leave my mom, really? Wow so cool dad." Yana gama fadin haka ya juya ya koma Sama yanata bata rai wai shi an bata shi. Dakinshi ya koma ya kokuma ince flat dinshi... omg kai daki Komi black. Daki katota. Ga bedroom,bathroom da kitchen duk a ciki.... tsayawa Baku labarin Gurin bata lokaci ne... amma fah wajen yyi kyau sosai. Bayi ya shiga direct ya wanka hannu da handwash, ya goge ya yarda towel din sannan ya shafa sanitizer a hannunshi, shima ya goge da towel sannan ya yarda towel din. Wanka ya Shiga wanda seda ya kai wajen 1 hour yana wanka. Fitowa yyi ya bude closet dinshi Wanda yake cike da kaya ya xaro wani baking Wando da bakar Riga (shirt long sleeve). Wasu hadaddun cover shoes ya Dauko ya saka. Gashin kanshi yayi drying sannan ya taje. Wani hadadden Rolex watch ya dauka ya saka. Hand sanitizer ya Dauko ya shafa a hannunshi sannan ya ya goge hannun da towel sannan ya yarda towel din a dustbin..wayarshi ya dauka tare da daukan towel itama ya gogeta. Towel ya qara dauka ya bude dakinshi dashi sannan ya jefar a dustbin din kofar dakinshi sannan ya fice. Downstairs ya sauka, be dubi kowa ba yace "Dad na wuce xamuyi waya and please kacewa Grace in ta Shiga dakina, kayanda ke Kan gado da muka bedsheet din duka ta cire ta yar." Daga haka ya fice xuwa parking lot din gidan. Omg guys kunga cars sekace company din mota.. lol... daya ya nufa aka bude mishi ya Shiga back seat ya Shiga ya zauna. Wani kyakkyawan saurayine shima ya Shigo ya xauna. Guy din Yanada kyau Masha'Allah sosai. Murmushi junaid ya sakarmai sannan yace Muhammad yace "Junaid yne?" Murmushi junaid yayi sananan yace "Klau fah Muhammad. Yanxu dai kace sai London." Kai Muhammad ya kada sannan yace "Uhmmmh yeah yau sai London." Safe journey Moha.

avataravatar